Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mun gano inda Bello Turji ya ɓoye —Sojoji

Janar Emeka ya ci gaba da cewa a halin yanzu sojoji sun riga sun rutsa Turji a maɓoyarsa, babu inda zai iya motsawa ya je, saboda tsoro

Abin da ya sa na yi wa Buhari juyin mulki —IBB

Babangida, wanda shi ne babban hafsan sojin kasa a lokacin Buhari, ya taka rawar gani a juyin mulkin da aka yi wa Shugaba Shehu Usman Shagari a 1983 d

NAJERIYA A YAU: Matakan Kariya Daga Cutar Ƙyandar Biri

Cutar ƙyandar biri wadda aka fi sani da Mpox ta ƙara ɓulla a Najeriya

Babu ɗan Arewa mai hankali da zai yi tallan APC a 2027 – Jigo a PDP

Jam’iyyar ta ce gazawar da APC ta yi ne, ya sa da wuya a samu wanda zai yi tallan ta a 2027

Fasinjoji 4 sun rasu yayin da bas ta kama da wuta a Jigawa

Tuni aka garzaya da fasinjojin da aka ceto zuwa asibiti domin ba su kulawa.