Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babban mai kai wa Bello Turji makamai ya shiga hannu

Rahotanni sun nuna cewar yana samun taimakon wasu jami’an tsaro wajen yi wa ‘yan ta’adda safarar makamai.

Ba ni da hannu a kisan Dele Giwa — Janar Babangida

Shekara 41 bayan kisan gogaggen ɗan jarida kuma Babban Editan Jaridar Newawatch Dele Giwa ta hanyar wasikar bom, tsohon Shugaban Ƙasa na mulkin soja J

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Ba Za Mu Sauke Farashin Burodi Ba —’Yan kasuwa

Farashin fulawa da ake amfani da shi wajen sarrafa burodi, gurasa da sauran maƙulashe ya sauka a kasuwa.

Na yi nadamar soke zaɓen 1993 — Babangida

Babangida ya ce an soke zaɓen ne saboda Najeriya ba ta shirya karɓar mulkin dimokuraɗiyya ba.

Majalisa ta fara bincike kan zargin USAID na tallafa wa Boko Haram

Majalisar ta bai wa kwamitin mako biyu don gabatar da rahotonsa.