Manyan Labarai

Manyan Labarai

Rayuka 10 da dukiyar N11bn sun salwanta yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Kano

Rahoton ya bayyana yadda aka yi asarar dukiyar Naira biliyan 11 a jihar.

USAID: Amurka za ta yi bincike kan ɗaukar nauyin Boko Haram

Sanata Ndume ya ce ma’aikatan USAID ba sa bari jami’an tsaronmu su sanya ido kan ayyukan da suke aiwatarwa.

DAGA LARABA: Dalilan Da ’Yan Najeriya Ke Haɗa Buga-Buga Da Aikin Albashi

Yanayin tattalin arziki da ma wasu dalilai kan tilasta wa mutane da dama, ciki har da masu karɓar albashi a karshen wata, neman wata hanya ta daban da

Abba ya sanya hannu kan dokar kafa rundunar tsaro ta Kano

Kano na fama da rikice-rikicen dabanci da ƙwacen waya, lamarin da ya yi sanadiyar ajalin mutane da dama.

Za a binciki INEC kan jinkirin gudanar da zaɓen cike giɓi

Akwai kujerun ’yan Majalisar Tarayya bakwai masu giɓi da suka haɗa da na Majalisar Wakilai biyar da kuma biyu a Majalisar Dattawa.