Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta hana Gwamnatin Tarayya riƙe kuɗin ƙananan hukumomin Kano

APC na zargin an tafka maguɗi a zaɓen ƙananan hukumomin Kano da aka gudanar a watan Oktoban 2024.

Gwamnati ta raba wa mata tallafin awakai na N5bn a Katsina

Wannan babbar hujja kan yadda gwamnatin Katsina ke ƙoƙarin ganin ta rage talauci a tsakanin al’umma.

Yadda na yi wa budurwar da muka haɗu a Facebook gunduwa-gunduwa —Matashi

Ya amsa cewa a Facebook ya haɗu da ita, daga bisani ta ziyarci ɗakinsa, inda ta gamu da ƙarar kwana

Malaman addini sun yi wa ’yan siyasa juyin mulki —Sule Lamiɗo

“Tun da mulki suke so, to mu ’yan siyasa za mu bar musu, mu koma gefe,” in ji tsohon gwamnan.

Jirgin soji ya kashe fararen hula a Katsina

Mutum shida ’yan gida ɗaya sun mutum bayan jirgin sojin Najeriya ya jefa wa fararen hula bom, shekara biyar bayan irin harin ƙaramar hukumar