Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Dalilan Saukar Farashin Kayan Masarufi A Kaswanni

Kafin hakan dai farashin ya yi ta tashi, har ya kai ga duk abin da mutum ya saya a yau, idan ya koma kasuwa bayan kwana biyu zai ji an ce ya tashi.

Fusatattun matasa sun ƙone ofishin ’yan sanda a Ondo

Wata majiya ta ce matasan sun ƙone ofishin ne sakamakon kashe wani matashi da ‘yan sanda suka yi ta hanyar azabtar da shi.

An tsinci gawar ɗan sanda a Otal a Ogun

Rahotanni sun nuna cewar matar da ɗan sand suka kama ɗakin otal ɗin tare ta tsere.

Janar Musa ya fallasa ƙasashen da ke ɗaukar nauyin Boko Haram

Janar Musa ya jaddada cewar batunsa na cewar ƙasashen waje ne ke ɗaukar nauyin ‘yan ta’adda a Najeriya.

Yadda za a yaƙi talauci a Arewa maso Gabas  — Shettima

NEDC ta ce shirin na ASSEP na da zummar inganta ilimin sakandare a yankin Arewa maso Gabas.