Manyan Labarai

Manyan Labarai

Boko Haram ta kashe kwamandoji da mayaƙan ISWAP 31 a Borno

Waɗanda aka kashe sun taka rawa wajen kisan kiyashin da aka yi wa manoma da dama a Kukawa a watan Janairu.

Dalilin da ’yan siyasa ke sauya sheƙa zuwa APC — Tambuwal

A yanzu duk wani ɗan siyasar da ya san abin da ya kamata, ba zai koma jam’iyyar APC ba.

Kasuwanci: Yadda matan Arewa ke samun arziki daga cikin gidajensu

Salma Muhammad Salisu matashiya ce da ba ta taba mafarkin yin sana’ar kayan makulashe ba, bayan da ta kammala digirinta na farko a fannin Kididdiga (S

Gurgu mai mata huɗu da bai yarda da yin bara ba

Ya rabu da matarsa saboda tana yin roko

An ɗage taron mahaddata Qur’ani da za a yi a Abuja

Tun farko dai an saka ranar Asabar 22 ga watan Fabrairu na 2025 a matsayin ranar da za a gudanar da taron