Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘A sansanin gudun hijira na yi sakandare har na zama likita’

Yadda matasan Jihar Borno suka samu ilimi tare da cimma burinsu a yayin da suke zama a sansaninm’yan gudun hijira da ke Jihar Edo a yankin Kudancin Na

An dawo da wutar lantarki a Kaduna

An dauke wutar ne sakamakon yajin aiki da ma’aikatansa suka shiga tsawon kwana biyar.

An kashe ɗan banga an yi garkuwa da ’yan mata 6 a Neja

Da tsakar daren Laraba ne ’yan bindigar suka kaiwa unguwarsu hari inda suka kashe wani ɗan bangar tare da yin garkuwa da ’yan matan.

Jirgin Amurka ɗauke da mutum 10 ya ɓace

Jami’an tsaron gaɓar tekun Amurka sun aike da jirgin sama samfurin C-130 domin taimakawa ma’aikatan ƙasa wajen gano jirgin da ya ɓata.

’Yan bindiga sun mamaye masallaci da awon gaba da masallata a Sakkwato

’Yan bindigar sun kai farmaki masallacin ne da asubahin ranar Alhamis a yayin da masu ibada ke yin Sallar Subhi da asuba.