Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abba ya karrama fitattun Kanawa 35

Bikin ya samu halarcin dattawa da kuma fasihai a fannonin rayuwa daban-daban daga garin na Kano.

Yadda ake wasan ɓuya tsakanin ’yan gudun hijira da jami’an tsaro a Abuja

Ba mu san da zaman ‘yan gudun hijirar jiharmu a Abuja ba – Gwamnatin Sakkwato

Dangote ya karya farashin man fetur

Sanarwar da matatar man ta Dangote ta fitar ta ce sabon farashin zai soma aiki ne daga yammacin wannan Asabar.

An miƙa wa Majalisar Kano ƙorafin ƙara wa’adin manyan ma’aikatan gwamnati

Gwamna Yusuf ya amince da ƙarin wa’adin shekaru biyu ga Shugaban Ma’aikatan Gwamnati, wasu Manyan Sakatarori.

APC ta kori tsohon Gwamnan Osun, Aregbesola daga jam’iyyar

Wannan dai ya nuna yadda rikicin cikin gida ke ƙara ƙamari a APC a Jihar Osun.