Manyan Labarai

Manyan Labarai

APC ta kori tsohon Gwamnan Osun, Aregbesola daga jam’iyyar

Wannan dai ya nuna yadda rikicin cikin gida ke ƙara ƙamari a APC a Jihar Osun.

Yadda Kano ta koma matattarar ’yan TikTok bayan Hisbah ta daina kamensu

Aƙalla bidiyoyi 10 ne daga jihar da suka tayar da ƙura a TikTok, ciki har da na tsiraici.

Muna da ƙarfin aljihun ɗaukar nauyin Taron Al-Ƙur’ani —Sheikh Bala lau

A wannan hirar, Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatuil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS), Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya yi magana game da cece-ku-ce ka

Yadda ake wasan ɓuya tsakanin ’yan gudun hijira da jami’an tsaro a Abuja

Iyalai da dama da ’yan fashin daji suka raba su da matsugunansu a wasu jihohin Arewa-maso-Yamma da Arewa-maso-Gabas sannan daga bisani kuma aka kore s

Yadda Khalifan Sheikh Ibrahim Inyass ya yi wa Tinubu addu’ar nasara

Khalifan Sheikh Ibrahim Inyass kuma ɗansa, Sheikh Mahi ya ba wa Tinubu tabbacin sanun goyon bayan mabiya ɗarikar