Manyan Labarai

Manyan Labarai

Masu yi wa ƙasa hidima za su karɓi N77,000 daga Fabrairu – Shugaban NYSC

Gwamnatin tarayya ta sanar da ƙarin kuɗaɗen alawus ɗin NYSC daga N33,000 zuwa N77,000 duk wata

Direba cikin barasa ya murƙushe sojoji sun mutu a Legas

Wata majiyar soji ta ce motar ta kutsa cikin taron sojojin, inda ta kashe wasu daga cikin su nan take.

Ya tona kabarin mijin mahaifiyarsa ya yanke kansa

Ya bayyana cewa ɗan marigayin ne ya tuntuɓe shi inda ya buƙaci kan mijin mahaifiyarsa don yin tsafi bayan rasuwarsa.

Shekara 18 aikin Asibitin Sabuwar Kaduna na tafiyar hawainiya

Aikin wannan katafaren asibiti, wanda ake hasashen babu kamarsa a fadin yankin Yammacin Afirka, ya yi zamani da gwamnoni biyar, kowannensu na sa lokac

Tankar fetur ta yi bindiga a gidan mai Jigawa

’Yan sanda sun tabbatar da fashewar wata tankar man fetur a yayin da take sauke mai a wani gidan mai a Jihar Jigawa.