Manyan Labarai

Manyan Labarai

Me kuka sani game da ficewar Mali, Nijar, da Burkina Faso daga ECOWAS?

Ƙasashen uku sun yi amannar cewa ECOWAS ’yar kanzagin tsohuwar uwar gijiyarsu ce wato Faransa.

DAGA LARABA: Dalilan Da Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata

Ko waɗanne dalilai ne suka sa wasu mutane suka fi son samun ‘ya’ya maza a kan ‘ya’ya mata?

An kama gungun masu yi wa Boko Haram da ’yan bindiga safarar babura

Galibai dai ’yan ta’adda a Arewacin Nijeriya sukan yi sufuri da babura wajen gudanar da harkokin sufuri domin sheƙe ayarsu.

Tankar mai ta sake fashewa a Neja

A makon jiya ne gobarar wata tankar mai ta haddasa asarar rayuka aƙalla 100 a jihar ta Neja.

Gaskiyar batun kama Bello Turji —Sojoji

Hedikwatar Tsaro ta Nijeriya ta yi tsokaci a kan gaskiyar labarin da ke cewa sojojinta sun kama ƙasurgumin ɗan ta’adda, Bello Turji