Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hadi Sirika ya ba wa kamfanin da bai cancanta ba kwangilar N2.8bn —Shaida

Kamfanin da bai cancanta ba da aka ba wa aikin gyaran filin jirgin Katsina a kan Naira biliyan 2.8 na da alaƙa da ƙanin tsohon minista

NAJERIYA A YAU: Dabarun Noma Don Samun Kuɗaɗen Shiga

Hanyoyin da ’yan Najeriya za su iya bi don sama wa kansu kuɗaɗen shiga bayan sun noma abin da za su ci.

Nijeriya na da arzikin da za ta riƙa ɗaukar nauyin tafiye-tafiyen Tinubu — Minista

Tinubu ya ziyarci aƙalla ƙasashen duniya 19 a tafiye-tafiye 32 da ya yi zuwa ƙetare.

Da kuɗin hayar gidana da ke Kaduna nake sayen abinci a yanzu — Buhari

Duk wanda ya ganni a yanzu zai ce na samu lafiya fiye da yadda nake a lokacin ina shugabancin Nijeriya.

’Yan sanda sun yi ƙarin haske kan barazanar harin ’yan ta’adda a Kano

Komai sai an siyasantar da shi a Jihar Kano hatta abincin da muke ci.