’Yan majalisa sun nemi cin hancin N480m kafin amincewa da kasafin jami’o’i —Bincike
Suna barazanar bincike da kuma watsi da kasafin duk shugaban jami’an da ya ƙi ba su cin hanci a wurin kare kasafin kuɗin makarantar
Manyan Labarai
Suna barazanar bincike da kuma watsi da kasafin duk shugaban jami’an da ya ƙi ba su cin hanci a wurin kare kasafin kuɗin makarantar
Nazari kan ƙalubale da ke tattare da harkar kasuwanci ta intanet, da irin damar da ake samu idan an rungume ta, da kuma dabarun yin nasara a cikinta
Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram 70 da manyan kwamandojinsu a arangamar da aka yi a sansanin Mai Saleh da ke tsakanin jihohin Borno da Yobe
Nakiyar ta fashe ne sakamakon ɓoye ta da wani mutum ya yi domin amfani da ita wajen haƙar ma’adanai.
Maharan sun yi awon gaba da matashiyar bayan karɓar kuɗin fansa a hannun mahaifinta.