Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu zai tafi taron makamashi a Tanzania

Tinubu zai bayyana himmar Nijeriya wajen samar da wutar lantarki da rawar da ƙasar ke takawa wajen ci gaban makamashi a Afirka.

An ayyana Lakurawa a matsayin ƙungiyar ’yan ta’adda

An haramta wa duk wani mutum ko kuma wata ƙungiya shiga ayyukan ƙungiyar Lakurawa.

Bello Turji na neman miƙa wuya ga sojoji —Janar Musa

Janar Christopher Musa ya ce bayan halaka mataimakin Bello Turji da wasu manyan kwamandojinsa da sojoji suka, dan ta’addan ya far neman yadda zai miƙa

Barazanar Hari: Za mu ba da cikakken tsaro a Kano —’Yan sanda

Gwmanatin Kano ta ce babu makawa dole a gudanar da taron Maulidin Tijjaniyya wanda aka shafe shekaru 39 ana gudanarwa

An tsare Shugaban hukumar yaki cin hanci na Jihar Kano

An tsare Muhuyi Magaji Rimingado ne kan binciken badaƙalar karkatar da Naira biliyan huɗu, a cewar wata majiya a Hukumar.