’Yan ta’adda na shirin kai hari Kano
’Yan sandan jihar sun buƙaci jama’a da su yi taka-tsan-tsan tare da kauce wa wuraren cunkoson jama’a har sai an bayar da sanarwa.
Manyan Labarai
’Yan sandan jihar sun buƙaci jama’a da su yi taka-tsan-tsan tare da kauce wa wuraren cunkoson jama’a har sai an bayar da sanarwa.
Babban taron na da nufin tsara dabarun inganta fannin ilimi daidai da tsarin da gwamnatin jihar ta yi a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Ahmadu Umaru Finti
Tinubu ya naɗa tsohon Mataimakin Gwamnan Kano a zamanin Ganduje, Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin Shugaban Majalisar Amintattu na Bankin Gidaje ta Ƙasa
Ga wasu muhimmin abubuwa kan tsohon Ministan Abuja a zamanin Abacha, Laftanar-Janar Jeremiah Timbut Useni (murabus) wanda ya rasu bayan fama da jinya,
Dogo Giɗe ya fitar yana bugun ƙirji da ɓarnar da ya yi wa Boko Haram, ya kuma yi baje kolin makamansu da ya ƙwace