Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Matakan Samar Da Abinci A Kan Farashi Mai Rahusa A Najeriya

Abin da ya kamata a yi don shawo kan koma bayan da harkar samar da abinci take yi a Najeriya

NAFDAC ta ƙona kayayyakin jabu da suka kai na Naira biliyan 1.3 a Abuja

NAFDAC ta ƙona kayyakin jabu da wa’adin aikinsu ya ƙare da kuma marasa inganci da darajarsu ta kai kuɗi Naira biliyan ₦1.3bn a Abuja.

Yadda muka fatattaki ’yan bindiga daga dajin Kano — Ganduje

Ganduje ya ce a lokacin da yake mulkin Kano ya nemi taimakon Gwamnatin Tarayya wajen daƙile ‘yan bindiga a jihar.

Mun gaji da cewa Najeriya na da damarmaki – Minista

Ministan kula da dabbobi na Najeriya, wanda ya bayyana hakan a taron tattaunawa na shekara-shekara da Daily Trust ta yi na bana, karo na 22 ranar Alha

Babu jihar Arewa da ke da ƙwararrun malamai kaso 50 – Babangida Aliyu

Tsohon Gwamnan ya kuma ce rufe iyakokin bai yi wani tasiri ba.