Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan fashin teku sun yi garkuwa da ɗalibai masu zana jarrabawar JAMB

Ɗaukacin fasinjojin ɗalibai ne as da za su tafi Oron a Jihar Akwa Ibom domin rubuta jarrabawa, amma ’yan fashin a kan teku suka yi awon gaba da su ran

Kashi 7 na kuɗin sayen makamai kawai aka ba sojoji a 2025

Daga cikin Naira biliyan 34.71 da aka ware wa gyaran jiragen yaƙi na Rundunar Sojin Sama, Naira biliyan 4.85 kacal (kashi 13.98%) aka fitar.

Ana ƙoƙarin shirya min sabuwar maƙarƙashiya — El-Rufai

El-Rufai ya nemi lauyoyinsa su maka jaridar The Nation a kotu kan ƙoƙarin ɓata masa suna.

NBC ba ta da hurumin tsara wa ’yan jarida yadda za su yi aikinsu — Amnesty

Amnesty ta yi kakkausar suka kan wannan mataki na NBC.

Shekarau da Gwarzo sun sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Tsohon Gwamnan ya sauya sheƙar ne bayan shafe tsawon lokaci yana nazari kan makomar siyasarsa.