Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda aka yi jana’izar mutane 86 bayan fashewar tankar mai a Dikko Junction

An yi jana’izar mutane 86, wasu 43 na kwance a asibiti bayan fashewar tankar man fetur a Dikko Junction da ke kan babban titin Kaduna zuwa Abuja

NAJERIYA A YAU: Yadda Rashin Ɗaukar Darasi Ya Haddasa Gagarumin Asara A Suleja

Ko me ya sa ya sa har yanzu ’yan Najeriya ba su shiga taitayin su ba da zuwa ɗibar man fetur idan tanka ta fadi?

Shekararu da tawagarsa sun yi watsi da tsarin rabon haraji

Tawagar ta ce ba za ta goyi bayan ƙudirin rabon harajin ba.

An lalata turakun wuta 18 cikin kwanaki 5 a Najeriya — TCN

Hukumar ta ce dole ne al’umma su zama masu sanya ido wajen kare kayayyakin da ke samar da wutar lantarki.

Sojoji sun kashe ɗan Bello Turji

Majiyoyin leƙen asiri sun shaida wa Makama cewa Bello Turji da mayaƙansa sun tafka asara da ta wuce misali.