Matatar Dangote ta kara farashin fetur zuwa N955
Karin Naira 55 a farashin litar man fetur zai fara aiki ne a ranar Juma’a, kamar yadda matatar ta sanar.
Manyan Labarai
Karin Naira 55 a farashin litar man fetur zai fara aiki ne a ranar Juma’a, kamar yadda matatar ta sanar.
A tattaunawarta da Aminiya, wannan bakanuwar kuma kallabi tsakanin rawuna, CP Hauwa Ibrahim ta bayyana yadda rayuwa ta kasance mata tun daga kwalejin
Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan abubuwan da suka sa farashin citta ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni
Gwamnonin sun amince a yanzu Majalisar Tarayyar za ta iya ci gaba da muhawara kan ƙudirin Dokar Haraji.
Sarkin Kano na 16 ya furta kalaman cewa ba zai taimaki Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ba.