Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda muke rayuwa bayan mutuwar mazajenmu —Matan sojoji

Matan tsofaffin sojoji da waɗanda mazajensu suka rasu yayin bauta wa ƙasa sun koka kan yadda gwamnati ta yi watsi da su, musamman a wannan lokaci da t

Kisan Manoma: Sojoji da mafarauta sun ɓace bayan harin ISWAP

Sun gano gawarwaki manoma 60, amma 15 daga ciki suka iya binnewa a sakamakon harin kwanton ɓauna da mayaƙan ISWAP suka kai musu

NAJERIYA A YAU: Yadda Birnin Abuja Ya Zama Yanki Mai Hatsari Ta Fuskar Tsaro

Wuraren da suka zama ihunka-banza a birnin Abuja da yadda za a kauce wa faɗawa tarkon ɓata-gari.

Isra’ila ta kashe Falasɗinawa 40 a Gaza bayan ƙulla yarjejeniyar zaman lafiya

Sojojin Isra’ila sun kashe Palasdinawa aƙalla 40 a Zirin Gaza, jim kaɗan bayan ƙulla yarjejeniyar zaman lafiya da kungiyar Hamas

Dalilin da ba zan bai wa Gwamnatin Tinubu shawara ba — Sarki Sanusi

Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya ce ba zai bai wa Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kowacce shawara da sunan taimako ba dangane da halin da ƙasa