Manyan Labarai

Manyan Labarai

Boko Haram ta ƙone coci da gidaje a Borno

Har yanzu ba a gano gawarwakin wasu daga cikin manoman da Boko Haram ta kashe a Damboa ba.

DAGA LARABA: Dalilan ɓaraka a tsakanin iyayen riƙo da ’ya’yan riƙo

Wannan al’ada ana yin ta ne da zimmar yauƙaƙa danƙon zumunci, amma a wasu lokuta kwalliya ba ta biyan kuɗin sabulu

Tsaro: Majalisa za ta ƙara Naira Biliyan 50 a kasafin ma’aikatar tsaro

Majalisar ta amince da ƙarin ne bayan tabbatar da muhimmancin tsaro a Najeriya.

Nahiyar Afirka na da abin da za ta dogara da kanta — Tinubu

Shugabannin biyu sun buƙaci a sake haɗa kai domin ciyar da nahiyar gaba.

Masu dakon man fetur sun ƙara farashi

Ana fargabar yiwuwar karin farashin man fetur a Najeriya bayan manyan masu dafo-dafon mai sun yi wa manyan dilllalai karin kudi