NAJERIYA A YAU: Yadda jiragen soji suka kashe fararen a karo na biyu a wata guda
Wannan na zuwa ne makonni kusan uku bayan da Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta kai wani harin irin wannan a Ƙaramar Hukumar Silame da ke Jihar Sakkwa
Manyan Labarai
Wannan na zuwa ne makonni kusan uku bayan da Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta kai wani harin irin wannan a Ƙaramar Hukumar Silame da ke Jihar Sakkwa
A watan Mayu ake sa ran a buɗe yankin katafaren titin da ya tashi daga Sakkwato zuwa Badagry
Karo na farko ke nan da aka sace wani ɗan ƙasar waje a Nijar tun bayan da sojoji suka karɓe mulki a Jamhuriyar Nijar.
Ana kyautata zaton waɗanda aka kashe ’yan sa-kai ne.
Tsagin Sarkin ya ce zai jira sai kotun ƙoli ta yi hukunci sannan zai haƙura.