Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shekarau da Gwarzo sun sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Tsohon Gwamnan ya sauya sheƙar ne bayan shafe tsawon lokaci yana nazari kan makomar siyasarsa.

Fafaroma Leo ya yi tir da danniya da wawason albarkatun ƙasa a Afirka

Fafaroma ya jaddada buƙatar a kauce wa zalunci da kuma ƙuntata wa ‘yancin faɗar albarkacin baki.

Gobara ta kone gidaje 1,000 a unguwar takalawa a Malaysia

A cewar hukumar, dukkan gidaje na wucin gadi da suka kai fadin kadada 10 sun ƙone kurmus. Sai dai ba a samu rahoton mutuwa ko rauni ba

Najeriya za ta tura jami’an tsaro 200 domin samun horo a Turkiyya

Jami’an tsaron Najeriya na musamman za su kama hanyar zuwa Ankara domin fara karɓar horon bisa buƙatar hakan daga Turkiya.

Gwamnan Bauchi na neman sabuwar jam’iyya bayan tattaunawarsa da APC ta rushe

Burga ya ce za su ci gaba da tattaunawa domin nemo jam’iyyar da ta dace da mutanensu.