Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zambar Intanet: EFCC ta kama ’yan China 4 da wasu 101 a Abuja

Ana alaƙanta waɗanda ake zargin da yin wata zamba ta hanyar ayyukan duba harkokin otal don damfarar mutane kuma ana zarginsu suna da cibiyoyi a Turai.

Gwamnan Akwa Ibom ya kori duk Kwamishinoninsa

Daga wurina, idan za a canza ku bisa rashin aiki, ina tsammanin babu wani Kwamishina da zai tafi.

Rikicin Masarauta: Kotu ta yi watsi da ƙarar Aminu Bayero

Kotun ta ce an kori shari’ar da mai ƙara Aminu Ado Bayero ya gabatar saboda rashin cancanta.

Gobara: Najeriya ta yi asarar rayuka 100 da kuɗi N67.1bn a 2024

A shekarar 2024, hukumar kashe gobara ta yi nasarar ceto dukiyoyin da darajarsu ta kai Naira tiriliyan 1.94 tare da yin asarar dukiyoyi da aka yi ƙiya

Yadda ’yan ta’adda suka kashe masu gaisuwar ta’aziyya 30 a Katsina

’Yan ta’ddan sun yi wa mutanen kwanton ɓauna ne sannan suma yi musu kisan gilla a Ƙaramar Hukumar Batasri