Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dan sandan da ya ki karbar cin hancin Dala 200,000 ya Musulunta a Kano

Amah, ya yi alƙawarin neman ilimin addini tare da ci gaba da yi wa al’umma hidima.

Harin Borno: Mun kashe ’yan ta’adda 34, mun rasa dakaru 6 – Sojoji

Sai dai, sojoji shida sun rasa rayukansu a fafatawar da ta faru a ranar Asabar.

DAGA LARABA: Yadda sunayen zamani suka shafe na Hausawa

Yanzu iyaye kan aro wasu baƙin kalmomi su rika kiran ’ya’yansu da su.

Sojoji da dama sun ɓace bayan harin Boko Haram a Borno

Ana fargabar ko ‘yan ta’addan sun yi garkuwa da wasu daga cikin dakarun sojin.

NFF ta naɗa Éric Chelle a matsayin sabon kocin Super Eagles

Sabon kocin zai mayar da hankali ne wajen nema wa Super Eagles gurbi a Gasar Kofin Duniya ta 2026.