’Yan sandan sun ceto mutum 18 daga harin ’yan bindiga a Katsina
‘Yan sandan sun ceto mutanen bayan wasu huɗu sun ji rauni.
Manyan Labarai
‘Yan sandan sun ceto mutanen bayan wasu huɗu sun ji rauni.
Jagoran ya taya Gwamna Abba murnar cika shekaru 62 a duniya.
Rahotanni sun bayyana cewar makiyayan sun kai harin ne a matsayin ramuwar gayya.
Wannan dai na zuwa ne bayan yadda aka dinga samun matsalolin wutar lantarki a birnin.
Hukumar ta soke lasisin jarumar tare da hana ta fitowa a cikin fim na tsawon watanni 12.