Manyan Labarai

Manyan Labarai

Iran ta sake rufe Mashigar Hormuz, ta zargi Amurka

Masana na ganin cewa har yanzu akwai sauran rina a kaba a lamarin.

’Yan ta’adda sun kashe mutum 3, sun jikkata 6 a ƙauyen Sakkwato

An tura wasu daga cikin majinyatan zuwa Asibitin Orthopedic da ke Wamako saboda tsananin raunin da suka samu a ƙashinsu

’Yan bindiga sun sare kan matashi a Filato 

’Yan bindiga sun fille kan wani matashi mai shekara 30 a Karamar Hukumar Bassa ta Jihar Filato.

Ƙungiyoyin PDP 293 sun koma APC a Yobe

Ciyaman da ƙungiyoyi 293 na Jam’iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa APC a Ƙaramar Hukumar Potiskum.  

Obi da Kwankwaso sun fi Atiku yawan magoya baya – Ƙungiyar Kwankwasiyya

Ƙungiyar ta ce har yanzu Kwankwaso yana da tasiri a siyasar Kano da Najeriya baki ɗaya.