Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnan Nasarawa ya kori Sakataren Gwamnatin jihar da wasu

Rahotanni na bayyana cewa, wasu na ganin rushe hadiman Gwamnan zai yi tasiri sosai wajen gudanar da harkokin mulki da aiwatar da manufofin jihar.

Mutum ɗaya ya mutu a rikicin manoma da makiyaya a Jigawa

Mazauna yankin sun ce rikicin ya afku ne a ranar Juma’a a Unguwar Gululu, inda manoman suka zargi makiyayan da yin sata a cikin shaguna.

Ɗan Sanda cikin maye ya saki masu laifi 13 don murnar sabuwar shekara

Waɗanda aka tsare 13 an zarge su da laifuffuka da suka haɗa da cin zarafi, fashi da kuma sata.

Ordinary President ya zama Gwarzon Ɗan Nijeriya na 2024

Fitaccen ɗan jaridar ya samu wannan matsayi ne kamar yadda sakamakon wata ƙuri’a da masu bibiyar shafukan na Trust Radio suka yi ya nuna.

NAJERIYA A YAU: “Makomar Ɓangaren Ilimi A 2025 Tana Cikin Haɗari”

Shirin Najeriya A Yau zai yi nazari ne a kan alƙiblar da ɓangaren ya fuskanta a shekarar 2025