Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnan Rivers ya rattaba hannu kan kasafin kuɗi Naira tiriliyan 1.1

Gwamnan ya rattaba hannu kan ƙudirin dokar ne a ranar Alhamis, bayan da Majalisar Dokokin Jihar ta amince da shi a ƙarƙashin jagorancin shugaban majal

Matar mahaifin Gwamnan Bauchi ta rasu tana da shekara 120

Rasuwar Hajiya Hauwa, wadda aka bayyana a matsayin babban rashi, ba wai kawai ga iyalanta ba har ma ga al’ummar Jihar Bauchi baki ɗaya.

Mota ta kutsa cikin mutane ta kashe 10 a Amurka

“Wannan direban motar yana ƙoƙari ya bi ta kan mutane da yawa kamar yadda ya yi yunƙurin yi

NAJERIYA A YAU: Halin Da Matsalar Tsaro Ya Jefa Arewa A Shekarar 2024

Duk da irin waɗannan ƙalubale, mutanen yankuna sun nemo wasu hanyoyi daban-daban na takarar matsalolin

’Yan sanda sun kama mutum 575, sun ƙwato makamai a 2024 a Sakkwato

Rundunar ta jaddada aniyarta na ci gaba da kare al’ummar jihar.