Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Kano ta yi watsi da dokokin haraji

Mataimakin Gwamnan, ya ce Jihar Kano ba za ta aminta da duk wata doka da za ta cutar da al’ummarta ba.

Dokokin haraji barazana ne ga ma’aikata — NLC

Ajaero ya ce dole ne a janye dokokin saboda suna barazana ga zaman lafiyar ma’aikata.

Mun kashe ’yan ta’adda 10,937 a 2024 – Sojoji

Dakarun dun buƙaci ƙarin haɗin kai daga ‘yan Najeriya domin samun nasara a yaƙi da ‘yan ta’adda.

2025: Tinubu ya aike wa ’yan Najeriya saƙon fatan alheri

Shugaban ya ce gwamnatinsa na ƙoƙarin kawo ƙarshen wahalhalun da ‘yan Najeriya suka fuskanta a 2024.

DAGA LARABA: Abin da ya sa matan wannan zamani ke ƙin auten talaka

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na ƙin auren talaka.