Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shari’o’in da suka tayar da ƙura a 2024 a Najeriya

Da wuya a manta da Shari’ar Zaben Gwamnan Kano da na masarautun jihar da na Yahaya Bello da EFCC da na Murja da Hisbah da Sauransu a shekarar 20

ACF ta yi Allah-wadai da harin Sakkwato, ta nemi a yi bincike

Ƙungiyar ta ce dole ne a biya diyyar mutanen da rayukansu ya salwanta a harin.

Tinubu ya yaba wa NNPCL kan fara aikin Matatar Warri

Tinubu ya fara aikin matatar zai ƙara wa ‘yan Najeriya ƙwarin gwiwa game da gwamnatinsa.

Masu son Abba ya tsaya da ƙafarsa za su cuce shi – Kwankwaso

Kwankwaso ya ce waɗanda ke iƙirarin gwamnan ya tsaya da ƙafarsa suna da ɓoyayyiyar manufa.

Matatar Warri ta fara aiki bayan shekara 9

Matatar ta dawo aiki ne tun bayan rufe ta a shekarar 2015.