An kama matar da ke kai wa Bello Turji makamai a Zamfara
An kama matar ne da wani abokin tafiyarta ɗauke da wasu makamai a hanyar Zamfara.
Manyan Labarai
An kama matar ne da wani abokin tafiyarta ɗauke da wasu makamai a hanyar Zamfara.
Shettima, ya buƙatci al’ummar Sakkwato su ci gaba da bai wa sojoji sahihan bayanan da za su inganta aikinsu.
Jirgin ya taso da fasinjoji 175 da ma’aikata shida, kafin ya yi hatsari a filin jirgin sama na Muan.
Tsohon gwamnan ya ce jam’iyyar APC ta zame wa ‘yan Najeriya annoba.
Ministan ya ce Tinubu ya damu matuƙa game da harin da ya yi sanadin mutuwar mutum 10 a jihar.