Abba ya dauki daliban Kano da suka kammala karatu a Indiya aiki
Sauran ɗaliban kuma, ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta yi aiki tare da kamfanoni masu zaman kansu don samar musu da ayyuka
Manyan Labarai
Sauran ɗaliban kuma, ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta yi aiki tare da kamfanoni masu zaman kansu don samar musu da ayyuka
Rundunar sojin ta ce sai da ta tattara bayanan sirri kafin ta kai harin.
‘Yan kasuwar sun koka kan rashin kyakkyawan tsarin kashe gobara a kasuwanni jihar.
Kamfanin ya ce gyaran ya zama dole ne domin inganta wutar lantarki a yankunan.
Asibiti na neman a ajiye Naira dubu 500 kafin su fara jinyar raunukan marayan, wanda ke fama da karaya guda bakwai daga saran sa da adda da yake zargi