Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ɗan Gwamnan Jigawa ya rasu kwana guda bayan rasuwar mahaifiyarsa

Abdulwahab mai shekara 24 wanda yake shi kaɗai a cikin mutanen da haɗarin ya rutsa da su ya rasu

Mutum 38 ne suka mutu a haɗarin jirgin sama a Kazakhstan

Mutane 67 ne ke cikin jirgin da suka haɗa da fasinjoji 62 da ma’aikatan jirgin biyar. Mutane 38 sun mutu, yayin da 29 suka jikkata

Mutanen da aka kashe a Sakkwato ma da alaƙa da Lakurawa —Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta yi zargin cewa mutanen da jirgin soji ya halaka a Jihar Sakkwato nada alaƙa da ’yan ta’addan Lakurawa.

Kamfanonin waya na shirin ƙara kuɗin kira da na data a 2025

Kamfanonin sadarwar na shirin ƙara kuɗin kiran waya da na data da na tura saƙonni a shekarar 2025

Mutum 5 da suka yi tashe a shafukan sada zumunta a 2024

Ɗan Bello da Rigi-Rigi da Bala Sarkin Marke suna daga cikin jerin mutanen da suka fi tashe a Soshiyal Midiya a Shekarar 2024