Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahaifiyar Gwamnan Jigawa ta rasu

Za a yi jana’izarta da misalin ƙarfe 4:30 na yammacin ranar Laraba.

Najeriya ba ta cikin ƙasashen da suka fi cin bashi a Afirka – IMF

A gefe guda kuma akwai ayar tambaya game da sharuɗan da asusun ke gindaya wa ƙasashen Afrika.

An kama masu laifi 30,000 a 2024 – Sufeto Janar na ’Yan Sanda

Sufeto-Janar ɗin ya buƙaci jami’an rundunar su rungumi amfani da sabbin kayan aiki wajen kare al’umma.

DAGA LARABA: Dalilan da wasu darikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne don gano dalilan da suka sa wasu ɗarikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti.

Zargin Ta’addanci: Kotu ta bayar da umarnin gabatar da shugaban Miyetti Allah

Lauyan Bodejo ya ce tsare shi da aka yi ya saɓa wa dokokin kundin tsarin mulkin Najeriya.