’Yan Najeriya sun kusa yin farin ciki — Remi Tinubu
Ta buƙaci ‘yan ƙasar su kasance masu yin fata na gari.
Manyan Labarai
Ta buƙaci ‘yan ƙasar su kasance masu yin fata na gari.
Tinubu ya ce duk da ƙalubalen da ake fuskanta a Najeriya yana da yaƙinin sauƙi na tafe.
Shugaban ya buƙaci ‘yan Najeriya su dage wajen yi wa shugabanninsu addu’a.
Mawaka da ’yan kwallo da attajirai da ’yan siyasa da malaman addinin Najeriya na cikin ’yan Afirka mafiya tashe a duniya a 2024.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokacin zai yi duba ne kan sahihancin zargin da ake wa ’yan sanda da kama mutane haka kawai