HOTUNA: Yadda matafiya suka yi cirko-cirko a Tashar Jirgin Ƙasa ta Idu da ke Abuja
Sai da lokacin hawa jirgin ya yi jami’an tashar suka sanar da jama’a cewa an ɗage lokacin da awa huɗu, zuwa ƙarfe biyu na rana.
Manyan Labarai
Sai da lokacin hawa jirgin ya yi jami’an tashar suka sanar da jama’a cewa an ɗage lokacin da awa huɗu, zuwa ƙarfe biyu na rana.
Mutanen da kotu ba ta samu da kowane irin laifi ba ne kaɗai suka cancanci shirin sauya tunanin tubabbun ’yan ta’adda
Mutanen da Gwamnati ta gurfanar a kotu kan aikata ta’addanci tare da Bello Turji sun musanta zargin da ake musu.
Tinubu zai yi amfani da damar wajen bayyana wa ‘yan Najeriya irin aikin da gwamnatinsa ke yi.
Cibiyar ta gargaɗi al’umma kan muhimmancin kula da tsafta wajen hana yaɗuwar cututtuka.