Ma’aikatun da Tinubu ya rushe sun samu N2.4tr a Kasafin 2025
Kowacce daga cikin rusassun ma’aikatun biyu an ware mata kuɗaɗen manyan ayyuka da albashi da kuma na ayyukan gudanarwa
Manyan Labarai
Kowacce daga cikin rusassun ma’aikatun biyu an ware mata kuɗaɗen manyan ayyuka da albashi da kuma na ayyukan gudanarwa
Ministan ya ce irin wannan iftila’in ta taɓa faruwa a gwamnatocin baya.
Gwamnatin ta ce ta kashe kuɗaɗen ne saboda wahalhalun da koma bayan tattalin arziƙi ya samu.
Bokayen sun ce an musu alƙawarin dala 73,000 idan har suka cutar da shugaban ƙasar.
Gwamnatin ta ce za ta gurfanar da waɗanda ba sa biyan haraji a gaban kotu.