Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda gobara ta ƙone kasuwar babura a Zamfara

Har yanzu ba a san musababbin tashin wutar ba.

Mun fara binciken turmutsutsin tallafin abinci — Shugaban ’Yan Sanda

Egbetokun, ya ce rashin kyakkyawan shiri yayin raba tallafin ne ya jawo rikici, wanda ya kai ga asarar rayuka. 

Tinubu ya soke ayyukansa saboda rasuwar mutane a Abuja da Anambra

Da safiyar ranar Asabar ne aka samu mabanbanta rahotanni da suka nuna mutane sun mutu wajen rabon tallafin kayan abinci.

NNPC ya rage farashin fetur zuwa N899

Kamfanin Mai na Kasa (NNPC) ya rage farashin litar fetur zuwa Naira 899 daga N1,020.

Fulawa da dabbobin Fadar Shugaban Ƙasa za su ci N125m a 2025

Za a sayi tayoyin Naira miliyan 165 da kayayyakin motsa jiki na Naira miliyan 101 a Fadar Shugaban Ƙasa a kasafin 2025