Kirsimeti: Gwamnati ta fara jigilar fasinjoji kyauta a jirgin ƙasa
Jigilar fasinjojin za a riƙa yinta cikin lumana a wurare biyar da suka haɗa da: Abuja zuwa Kaduna da Lagos zuwa Ibadan da Warri zuwa Itakpe da Porthar
Manyan Labarai
Jigilar fasinjojin za a riƙa yinta cikin lumana a wurare biyar da suka haɗa da: Abuja zuwa Kaduna da Lagos zuwa Ibadan da Warri zuwa Itakpe da Porthar
An saki Yahaya Bello bayan cika sharuɗɗan belin. An sake shi da yammacin yau Juma’a.”
An tabbatar da cewa mutum uku – miji, matarsa, da jikansu – sun rasa rayukansu a tashin gobarar, yayin da aka ceto wasu biyar da ransu dag
Ya kamata ’yan Arewa su yi watsi da yunƙurin ɗora wa Shugaba Tinubu alhakin halin da yankin Arewa ke ciki a halin yanzu.
Dattijuwa Elizabeth Nuhu Bawa ce ta zama Gwarzuwa a yayin da ’yarta, Grace, ta zo ta biyu a gasar tseren yada-ƙanin-wani