Manyan Labarai

Manyan Labarai

An yi garkuwa da ɗalibai a hanyar zuwa jarrabawar JAMB

Kimanin mutane 18 ke cikin motar da ke kan hanyarsu ta zuwa Otukpo domin rubuta jarabawar JAMB da aka shirya gudanarwa a ranar Alhamis.

Kotu ta ba da umarnin tsare tsohuwar Minista Sadiya Umar Farouq

Tsohuwar Ministar Jinkai, Sadiya Umar Farouq na fuskantar zargin badakalar Dala miliyan 1.3 da kuma Naira miliyan 746.6.

Zarge-zargen da ake yi wa shugaban INEC na iya tasiri a zaɓen 2027 — Masana

Jam’iyyun adawa ciki har da ADC da PDP sun koka kan shugabancin Amupitan a INEC.

Matsalar Tsaro: Najeriya ta zama tamkar ƙasar da ake yaƙi — ACF

Ƙungiyar ta ce dole ne Gwamnatin Tarayya ta ɗaukar matsalar da muhimmanci matuƙar ana son ganin ƙarshenta.

N159.28tn: Ana bin kowane ɗan Najeriya bashin N724,000

Wannan na nufin cewa, ana bin kowane ɗan Najeriya Naira 724,000.