Arewa Maso Yamma ta biya 1.81trn a matsayin kuɗin fansa a 2024 – Rahoto
Arewa Maso Yamma ta biya ‘yan bindiga Naira tiriliyan 1.81 a matsayin kuɗin fansa a 2024.
Manyan Labarai
Arewa Maso Yamma ta biya ‘yan bindiga Naira tiriliyan 1.81 a matsayin kuɗin fansa a 2024.
Kamfanin ya ce ana sa ran Matatar Dangote za ta taimaka wajen rage dogaro da shigo da mai daga ƙasashen waje.
Yawancin mutanen da aka yi garkuwa da su (miliyan 1.6) sun fito ne daga ƙauyuka.
Lauyan iyalan Abacha, Reuben Atabo, ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai.
Ya ce an gano ma’aikatan bogi bayan tantancewa da gwamnatin ta gudanar.