Manyan Labarai

Manyan Labarai

Lookman ya lashe kambun gwarzon dan kwallon Afirka na 2024

A lokacin karbar kyautar, Lookman ya gode wa ‘yan wasan tawagarsa, masu horaswa da iyalinsa, wajen taimaka masa.

Tinubu ya ɗage gabatar da kasafin kuɗin 2025 zuwa Laraba

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Al’umma, Mohammed Idris ne, ya tabbatar da hakan.

Hauhawar farashi ya ƙaru zuwa kashi 34.60 a Nuwamba — NBS

Wannan na nufin an samu ƙarin 0.72 daga kashi 33.88 da aka samu a watan Oktoban 2024.

Abba ya miƙa sunayen sabbin kwamishinoni ga majalisar dokokin Kano

Wannan ya biyo bayan sauye-sauyen da gwamnan ya yi a majalisar zartarwar gwamnatin.

Najeriya ta ba ƙasashen waje lantarkin N181.6bn a wata 9

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce Najeriya ta tura wutar lantarkin ne zuwa ƙasashen Jamhuriyar Nijar da Togo da kuma Jamhuriyar Benin.