Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Bikin Ranar Shan Fura ta Duniya

Kalli hotunan yadda aka gudanar da bikin Ranar Shan Fura ta Duniya a tarihi.

Tinubu ya naɗa sabon shugaban Hukumar gidan gyaran hali ta Nijeriya

Naɗin nasa ya biyo bayan ƙarewar wa’adin Shugaban Hukumar na yanzu, Haliru Nababa.

Ba mu tsige Lamiɗon Adamawa ba —Majalisar

Majalisar ta ce sabuwar dokar masarautun ba ta taɓa matsayin Lamiɗon Adamawa na Shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiya na Jihar ba

Majalisar Shura: Abba ya naɗa manyan malamai 46 a Majalisar Ƙoli

Gwamna Abba ya naɗa manyan malaman Musulunci 46 daga ɗariku daban-daban tare da ƙwararru daga fannoni daban-daban a matsayin majalisar ƙoli ta jihar K

Yau ce Ranar Shan Fura ta Duniya

A Juma’ar nan, 13 ga Disamba ake bukin Ranar Shan Fura ta Duniya ta farko a tarihi.