Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abba ya sallami Baffa Bichi da Kwamishinoni 5

Gwamna Yusuf ya tsige wasu daga cikin jami’an gwamnatin jihar ya kuma sake naɗa wasu shugabannin domin inganta ayyukan gudanar da harkokin mulki da na

’Yan ta’adda 129,417 sun miƙa wuya cikin wata shida — Janar Musa

An bayyana cewa alƙaluman da aka fitar sun haɗa da adadin mayaƙa 30,426, mata 36,774, da yara 62,265.

Tsadar rayuwa: Malaman jami’a sun koma kwana a ofis

Malaman jami’o’in gwamnati a Nijeriya sun koma kwana a ofisoshinsu saboda tsadar mai da tashin gwauron zabon kayan masarufi a kasar

Fintiri ya rage ikon Lamiɗon Adamawa zuwa ƙananan hukumomi 3

Gwamantin jiahr ta rage ƙarfin ikon Lamiɗon Adamawa zuwa ƙananan hukumomi uku ta karɓe shugabancin Majalisar Sarakunan Jihar daga hannunsa

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Albasa Tashin Gwauron Zabo

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana ya zanta da masu ruwa da tsaki a harkar albasa kan dalilan tashin farashinta da kuma hanyoyin samun maslaha.