Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda ake juya ababen hawa zuwa masu amfani da CNG

Shirin Najeriya A Yau ya yi waiwaye ne don jin yadda ’yan Najeriya suke sha’awar sauya ababen hawansu zuwa masu amfani da CNG da kuma yadda ake

Rikicin Shugabanci: ADC ta kori Nafiu Bala da wasu 10 daga jam’iyyar

Jam’iyyar ta zargi Nafiu da wasu da ƙoƙarin raba kawunan mambobinta.

Likita ta mutu bayan ta haifi ’yan uku a Bayelsa

Ya bayyana cewa an garzaya da ita sashin kulawa na musamman (ICU) na Babban Asibitin Tarayya (FMC) da ke Yenagoa, inda ta riga mu gidan gaskiya da mis

Bashin da ake bin Najeriya ya ƙaru da N14.61trn a 2025 — DMO

Hukumar ta ce adadin bashin ya ƙaru a shekarar da ta gabata.

Jami’ar Gombe ta kaddamar da tsarin hana cin zarafin jima’i

Jami’ar Jihar Gombe ta kaddamar da sabon Tsarin Hana Cin Zarafin Jima’i domin kare ɗalibai da ma’aikata tare da tabbatar da adalci da bin ƙa’ida a har