Manyan Labarai

Manyan Labarai

Facebook, Instagram, da WhatsApp sun samu matsala — Meta

Meta ya tabbatar da cewar yana aiki tuƙuru don gyara matsalar cikin ƙanƙanin lokaci.

Babban layin lantarkin Najeriya ya faɗi karo na 12 a 2024

Dukkanin tashoshin da ke rarraba wutar sun daina aiki tun daga ƙarfe 2 na rana. 

Boko Haram sun fille kan masunta 14 a kan iyakar Najeriya 

An kai musu harin ne yayin da suke kamun kifi a kusa da Bosso a ranar Lahadi. 

Majalisa ta umarci CBN ya magance karancin takardun kudi

Majalisar Wakilai ta umarci Bankin CBN ya kawo karshe matsalar karancin takardun, in dai har ba shi da hannu a cikin matsalar

Mai aikin shara ya mayar da N40m da ya tsinta a Kano

Wani mai aikin shara ya mayar kudi kimanin Naira miliya 40 da ya tsinta ga mai su a Asibitin Abubakar Imam da ke unguwar Fagge a Kano