Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ɗan sanda ya yi sanadin mutuwar ƙanwar Gwamnan Taraba

Atsi, ƙanwar Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ta rasu bayan samun raunin harbin bindiga da wani ɗan sanda ya yi mata.

Yahaya Bello zai yi bikin Kirsimeti da Sabuwar Shekara a gidan Yari

Kotu ta tura tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello zuwa Gidan Yarin Kuje kan almundahanar Naira biliyan 110.4.

Me Tinubu ya yi da za a sake zaben shi —Atiku

Atiku ya ce abin tambaya shi ne, “Shin mme Gwamnatin Tinubu ta yi da ’yan Nijeriya za su kara zaben ta?”

NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Zarafin Mata Ya Zama Ƙarfen Ƙafa A Najeriya

Shirin Najeriya a Yau zai yi magana da matan da aka ci zarafinsu da ma mazan da suka ci zarafin matansu don gano bakin zaren.

Jami’an tsaro sun ceto manoma 36 daga hannun ’yan bindiga a Kebbi

Tawagar haɗin gwiwa ta ’yan sanda, sojoji da ’yan sa-kai, sun ceto manoma 36 da ’yan bindiga suka sace a kan hanyar Mairairai/Bena da ke Ƙaramar Hukum