Tinubu ya taya Mahama murnar lashe zaɓen Ghana
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taya John Dramani Mahama murnar lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a Ghana a ranar 7 ga watan Disamba, 2024
Manyan Labarai
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taya John Dramani Mahama murnar lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a Ghana a ranar 7 ga watan Disamba, 2024
’Yan Bindiga sun sace wata amarya da ƙwayenta huɗu a Ƙaramar Hukumar Sabon Birni a Jihar Sakkwato.
Tun gabanin bayyana sakamako a hukumance, jam’iyyar NPP mai mulki ta amince da shan kaye a Zaɓen Shugaban Ƙasar Ghana da aka gudanar a jiya Asabar. Ɗa
Ƙaramar Hukumar Birnin Gwari da ta kwashe shekaru tana fama da rashin tsaro a ’yan kwanakin nan hankulan al’ummar ya soma kwanciya a sakamakon
Ministan Yaɗa Labarai da Al’adu, Mohammed Idris, ya yi kira da a sake duba tsarin harajin Najeriya, wanda ya ce yana cike da matsaloli.