Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hukuncin kisa ne ya dace da masu kashe jami’an tsaro — Babangida Aliyu

Tsohon Gwamnan Jihar Neja, Babangida Aliyu, ya buƙaci ake yanke wa duk wanda ya kashe jami’an tsaro, hukuncin kisa nan take.

’Yan bindiga sun kai wa mahaifiyar Gwamnan Taraba hari

Wasu da ake zargi ’yan bindiga ne sun kai wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Taraba, Jumai Kefas da ƙanwarsa, Atsi Kefas, hari. Aminiya ta ruwaito cewa lamar

Sojoji sun musanta kashe fararen hula 10,000 a rikicin Boko Haram

Yaƙin da sojoji ke yi a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya mai sarƙaƙiya ne cike da ƙalubale.

Gwamnatin Kano ta magantu kan yadda jami’an tsaro suka mamaye Fadar Sarki Sanusi II

Gwamnatin Kano ta ce ta yi mamaki da ganin yadda aka wayi gari wannan Juma’ar jami’an tsaron sun mamaye Fadar Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II.

Yadda bikin Ranar Shan Fura ta Duniya zai gudana

Qungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore ta ayyana 13 ga watan Disamba a matsayin Ranar Bikin Shan Fura ta Duniya domin farfaxo da kyawawan al’adu